Graphic Design Lesson 2
ƙA'IDOJIN GRAPHIC DESIGN
Ka'idodin graphic design suna ba da shawarar yadda mai design ya fi dacewa ya tsara sassa daban -daban na aikinshi, dan tabbatar da ababen aikinshi gabaɗaya sun haɗu da juna cikin tsari. Manyan ƙa'idojin graphic design wadanda idan mutun ya kula dasu aikinshi yake yin kyau, idan kuma mutun yayi wofi dasu aikinshi yake lalacewa sune:-
🔰Balance
🔰Alignment
BALANACE
Samun daidaito na gani wato (balance) a cikin graphic design ya zama dole kuma wajiba ga dukkan wani graphic designer daya samar dashi madamar yana so saƙonshi ya isa cikin natsuwa ba tare da ru'dani ba. Ana samun wannan ta hanyar daidaita design a cikin nauyi - ana rarraba sifofi, layuka, da sauran abubuwa daidai. Don haka koda bangarorin biyu na design ba daidai suke ba, suna da abubuwa iri ɗaya. Daidaitawa yana da mahimmanci saboda yana ba da tsari da kwanciyar hankali ga design.

Abubakar Ibrahim:
ALIGNMENT
Daidaitawa shine game da tsara design. Duk bangarorin design yakamata a haɗa su da saman filin aiki, ƙasa, tsakiya, ko ɓangarori dan fitar da tsarin gani wanda zai fayyace kammaluwar bangaren da kayi aiki.
COLOR (LAUNI)
Idan akace color wato launi, yana 'daya daga cikin manyan jigajigai na duniyar ƙirƙira "idan baku manta ba ya shigo cikin element, shine yasa anan aka 'kara gaya maku launi yana cikin manyan jigajigan design ma'ana ginshi'kai"
Launi shine abu na farko wanda yake isar da saƙo ta bayan fage.
Abun nufi anan da nace isar da saƙo ta bayan fage, misali da launi ne ake ribatar zuciyar mutun wajen ƙirƙirar abunda zai bashi sha'awa har ta kaiga ya yabi abun, koma ya nuna yana da buƙatar abun shima.
Munada manyan launika guda 8 wanda suke jagorantar duk wani lamari na ƙirƙira, basu bane kadai launika amma sune manya acikin duniyar launika baki daya, kuma sune launika wavdanda indai zakayi design dole sai kayi amfani dasu.
Amma kuma suna da manufa, domin ko wane daya daga cikinsu idan ka ganshi a cikin design dole yana tafiya da manufarshi ne.

COLOR CODE AND THEIR MEANING IN GRAPHIC DESIGN
1- RED
_name_ *RED*
_code_ *#FF0000*
*Passion, power, action, desire* and *love*.
Wannan launin idan ka ganshi a cikin design yana nuni da...
**sha'awa, iko, aiki, so* da kuma *ƙauna*
wani lokacin ana nuni dashi kuma akan *danger* and *anger* wato *matsala* ko kuma *fushi*.
2 - ORANGE
_name_ *ORANGE*
_code_ *#FFA500*
*force, determination, vitality, energy* and *productivity*

*ƙarfi na tursasawa, azama, kuzari, ƙarfi* da kuma *yawan aiki*.
3- YELLOW
_name_ *YELLOW*
_code_ *#FFFF00*
*warmth, happiness, energy* and *warning*

*zafi, farin ciki, kuzari* da *gargadi*.
4- GREEN
_name_ *GREEN*
_code_ *#008000*
*growth, optimism, nature, relaxation* and *youth*

*girma, fata, yanayi, annashuwa* da *samari*
5- BLUE
_name_ *BLUE*
_code_ *0000FF*
*authority, integrity, intelligence, peace* and *loyalty*

*mulki, mutunci, hankali, zaman lafiya* da *aminci*
6- PINK
_name_ *PINK*
_code_ *#FFC0CB*
*romance, softness, tenderness, youth* and *spirit*

*soyayya, taushi, tausasawa, saurayi* da kuma *ruhi*.
7- BLACK
_name_ *BLACK*
_code_ *#000000*
*mystery, power, drama, elegance, rebellion* and *strength*

*asiri, ƙarfi, wasan ƙwaiƙwayo, ladabi, tawaye* da kuma *abu mai ƙarfi*.
8- WHITE
_name_ *WHITE*
_code_ *#FFFFFF*
*purity, cleanliness, innocence* and *virtue*

*tsarki, tsafta, rashin laifi* da kuma *nagarta*.
A cewar *isaac newton* manyan launika guda 8 ne a duniya baki daya, ko acikin harkar design koba aciki ba.
1- *Red*
2- *Orange*
3- *Yellow*
4- *Green*
5- *Blue*
6- *Violet*
7- *Pink*
8- *Black*
Idan kuka lura anan zakuga muma sune muka rubuta amma mun cire violet color munsa white color hikimar yin hakan.....
A duniyar design yanzu akwai musulmai kuma manyan zaƙwaƙurai a fagen ƙirƙira wanda suke da manyan makarantu na ƙirƙira a cikin duniya, wanda duk idan zakayi binciken koyarwarsu akan launika zakaga suma sunce manyan launika guda 8 ne, amma zakaga sun cire violet sun saka white.
Abunda na fahimta akan hakan kawai shine.....
Ita dai white color idan ka duba manufofinta duka zakaga abune wanda ya shafi tsafta da rashin laifi tare da tsarki, haka kuma zakaga duk wani design wanda ya shafi addinin musulunci ana saka white color aciki.
_Wannan shine iya fahimtata game da saka white color dinda akayi aciki hakan, kasantuwar masu design na yankin larabawa kuma musulmai sune suke amfani da wannan tsarin.
🔰Fonts
Zamuyi bayani akan fonts domin suna daya daga cikin abubuwan da suke bama graphic Design matsala wajen canja mashi manufar saqon sa, da ake son ya isar ba tare da an sani ba.
Fonts a takaice sune tsarin harafin da masu zane-zane wato graphic designers suke amfani dashi don sanya ma rubutunsu salo wanda zasu daura akan hotunansu ko bidiyo.
Fonts suna zuwa acikin ko wane irin siffofi, kuma akwai alama da ko wanne daya daga cikin fonts yake tafiya da ita wadda take yin inkiya akan manufar font din.
Muna da fonts kusan guda 550.000+ dubu dari biyar da 'doriya, kuma duk suna da amfaninsu tare da ma'anoninsu, kuma har kullum ana qara samun wasu sabbin fonts din.
Abunda ya kamata mu lura dashi anan akwai wasu fonts da ake kira horror and scary fonts sudai fonts ne wadanda mafi yawan amfaninsu shine wajen design na wani abu wanda ya shafi bayar da tsoro tare da razanarwa, misali irinsu flyer ta Happy Halloween ko wata flyer ta wani Horror movie da sauran makamantansu.
A takaice dai kunga sudai ba fonts bane wadanda mutun zai iya amfani dasu ajikin katin gayyatar aure ko sticker ta siyasa da sauran duk wani abu wanda akeso ya isar da saqon alkhairi ko farin ciki.
Abubakar Ibrahim:
PNG FILE SOURCES
www.cleanpng.com
www.favpng.com
www.pngimage.net
www.pngfans.com
www.pinpng.com
www.kissclipart.com
FONTS SOURCES
Fontsquirrel.com
www.freefonts.io
http://getintopc.com
Dafonts.com
Fontmeme.com
Freefonts.io
Fontsquirrel.com
Fontfabric.com
Fontpair.com
Font.google.com
ICONS SOURCES
Flaticon.com
Icons8.com
Vecteezy.com
Findicons.com
Material.io
PICTURES
Pixabay.com
Unsplash.com
Freestocks.org
Stocksnap.io
Pexels.com
MOCKUPS SOURCES
Freepik.com
Goodmockups.com
Dribbble.com
Free-mockup.com
BlendFU.com
Brusheezy.com
DeviantArt.com
BrushKing.eu
Psbrushes.netp
Medium.com
Pinterest.com
Dribbble.com
Behance.com
instagram.com/trblmkrz.inc
Logolounge.com
Logomoose.com
kuler.adobe.com
Ku adana wannan websites din dana baku, suna da amfani matuka
Daga cikin apps namu daza muyi amfani dasu sune:
PixelLab
ZArchiver
Pinterest
Google Chrome Browser
https://drive.google.com/file/d/1P7ZQxrHMJ1YKPNCptFrC7AM23cxoKAjy/view?usp=drivesdk
Wannan shine introduction na pixelLab kowa ya kalla da kyau.
https://drive.google.com/file/d/1T13CU8uu9P9SaSk-po1byq8e1uYDmwHn/view?usp=drivesdk
Wannan shine video dake bayani akan fonts
https://drive.google.com/file/d/1LqhFKwdP73jWMiNF5WAtWtvfWNLugVHq/view?usp=drivesdk
Wannan shine practice namu daku na farko.
Aikinmu na gaba shima invitation card ne amma wanda yake hade da template, ma'ana mai decoration na background kenan

Misalan horror and scary fonts kenan
Abubakar Ibrahim:
Kunga ire-iren aikin da akeyi dasu a 'ka'idance
Dan haka kada wani cikinku ya sake inga yayi design na wani abu mai isar da saqo yayi amfani da irin wa'dannan fonts din
PNG,ICONS,IMAGES,BACKGROUND da sauransu sune ake cema graphic design resources
Png,icons,images,dabackgrounds dukanninsu ababene masu taimakawa
sosai wajen graphic design, rashin sanin inda mutun zai samesu yana
'daya daga cikin babbar matsalar da take shafar graphic designers,
musamman ma sabbin shiga acikin harkar.
Akwai wurare da dama da aka tanadar domin samun wadannan abubuwa
masu muhimmanci kamar haka:-
Pngs da icons zaka iya samunsu a
Pngtree.com
Cleanpng.com
Seekpng.com
Images da backgrounds kuma zaka iya samun su a

Pngs ne nan dukansu
Ga icons
Ga icons
PNG FILE SOURCES
www.cleanpng.com
www.favpng.com
www.pngimage.net
www.pngfans.com
www.pinpng.com
www.kissclipart.com
FONTS SOURCES
Fontsquirrel.com
www.freefonts.io
http://getintopc.com
Dafonts.com
Fontmeme.com
Freefonts.io
Fontsquirrel.com
Fontfabric.com
Fontpair.com
Font.google.com
ICONS SOURCES
Flaticon.com
Icons8.com
Vecteezy.com
Findicons.com
Material.io
PICTURES
Pixabay.com
Unsplash.com
Freestocks.org
Stocksnap.io
Pexels.com
MOCKUPS SOURCES
Freepik.com
Goodmockups.com
Dribbble.com
Free-mockup.com
BlendFU.com
Brusheezy.com
DeviantArt.com
BrushKing.eu
Psbrushes.netp
Medium.com
Pinterest.com
Dribbble.com
Behance.com
instagram.com/trblmkrz.inc
Logolounge.com
Logomoose.com
kuler.adobe.com
www.cleanpng.com
www.favpng.com
www.pngimage.net
www.pngfans.com
www.pinpng.com
www.kissclipart.com
FONTS SOURCES
Fontsquirrel.com
www.freefonts.io
http://getintopc.com
Dafonts.com
Fontmeme.com
Freefonts.io
Fontsquirrel.com
Fontfabric.com
Fontpair.com
Font.google.com
ICONS SOURCES
Flaticon.com
Icons8.com
Vecteezy.com
Findicons.com
Material.io
PICTURES
Pixabay.com
Unsplash.com
Freestocks.org
Stocksnap.io
Pexels.com
MOCKUPS SOURCES
Freepik.com
Goodmockups.com
Dribbble.com
Free-mockup.com
BlendFU.com
Brusheezy.com
DeviantArt.com
BrushKing.eu
Psbrushes.netp
Medium.com
Pinterest.com
Dribbble.com
Behance.com
instagram.com/trblmkrz.inc
Logolounge.com
Logomoose.com
kuler.adobe.com
PNG FILE SOURCES
www.cleanpng.com
www.favpng.com
www.pngimage.net
www.pngfans.com
www.pinpng.com
www.kissclipart.com
FONTS SOURCES
Fontsquirrel.com
www.freefonts.io
http://getintopc.com
Dafonts.com
Fontmeme.com
Freefonts.io
Fontsquirrel.com
Fontfabric.com
Fontpair.com
Font.google.com
ICONS SOURCES
Flaticon.com
Icons8.com
Vecteezy.com
Findicons.com
Material.io
PICTURES
Pixabay.com
Unsplash.com
Freestocks.org
Stocksnap.io
Pexels.com
MOCKUPS SOURCES
Freepik.com
Goodmockups.com
Dribbble.com
Free-mockup.com
BlendFU.com
Brusheezy.com
DeviantArt.com
BrushKing.eu
Psbrushes.netp
Medium.com
Pinterest.com
Dribbble.com
Behance.com
instagram.com/trblmkrz.inc
Logolounge.com
Logomoose.com
kuler.adobe.com
Ku adana wannan websites din dana baku, suna da amfani matuka
Daga cikin apps namu daza muyi amfani dasu sune:
PixelLab
ZArchiver
Google Chrome Browser
https://drive.google.com/file/d/1P7ZQxrHMJ1YKPNCptFrC7AM23cxoKAjy/view?usp=drivesdk
Wannan shine introduction na pixelLab kowa ya kalla da kyau.
https://drive.google.com/file/d/1T13CU8uu9P9SaSk-po1byq8e1uYDmwHn/view?usp=drivesdk
Wannan shine video dake bayani akan fonts
https://drive.google.com/file/d/1LqhFKwdP73jWMiNF5WAtWtvfWNLugVHq/view?usp=drivesdk
Wannan shine practice namu daku na farko.
Aikinmu na gaba shima invitation card ne amma wanda yake hade da template, ma'ana mai decoration na background kenan
Comments
Post a Comment