Posts

Showing posts from July, 2023

Graphic Design Lesson 2

Image
 ƙA'IDOJIN GRAPHIC DESIGN Ka'idodin graphic design suna ba da shawarar yadda mai design ya fi dacewa ya tsara sassa daban -daban na aikinshi, dan tabbatar da ababen aikinshi gabaɗaya sun haɗu da juna cikin tsari. Manyan ƙa'idojin graphic design wadanda idan mutun ya kula dasu aikinshi yake yin kyau, idan kuma mutun yayi wofi dasu aikinshi yake lalacewa sune:- 🔰Balance 🔰Alignment BALANACE Samun daidaito na gani wato (balance) a cikin graphic design ya zama dole kuma wajiba ga dukkan wani graphic designer daya samar dashi madamar yana so saƙonshi ya isa cikin natsuwa ba tare da ru'dani ba. Ana samun wannan ta hanyar daidaita design a cikin nauyi - ana rarraba sifofi, layuka, da sauran abubuwa daidai.  Don haka koda bangarorin biyu na design ba daidai suke ba, suna da abubuwa iri ɗaya.  Daidaitawa yana da mahimmanci saboda yana ba da tsari da kwanciyar hankali ga design. Abubakar Ibrahim: ALIGNMENT Daidaitawa shine game da tsara design.  Duk bangarorin design yakamata...

Lesson (2)

Image
  Week 2 (The Process of Web Design) Hanyoyin da zamubi kafun ace munfara tsara shafinmu na yanar gizo, Mafi akasarin mutane suna samun matsalane awajen kirkiran yanar gizo, akwai hanyoyin da yadace ace anbi, kafun afara kirkiran yanar gizo, saboda agujewa matsalolin, dazasu faru ciki, kokuma idan mtsala tafaru asamu hanyan tarota, dan duk abunda akayishi akan tsari to yanada saukin gyara koda ace yabaci, so ga jerin hanyoyin daza’abi kamar haka. 1.   Nafarko Ance (planning) Ma’anarsa tsarawa, Amatsayinka na mai Tsara Yanar gizo, kafun ace kafara tsara yadda kakeso ya kasance, yakamata katambayi kanka wannan tambayoyi, sannan kabawa kanka ansarsu, nafarko,   Menene burina akan wannan rukuni na yanar gizo dazan kirkira?   Suwayene wadda zasuna ziyartar wannan rukunin nawa na yanar gizo?   Menakeso masu ziyartar suyi acikin shafin nawa na yanar gizo? So atakaice idan kasan wannan abubuwan to kataka matakin farko akan yadda tsarinka zaika sance. 2.   Nabiyu...

Python Lesson 2

 Week 2 Python syntax: Python syntax ana gudanar dashine directly a command line ko kuma a kirkiri python file akan  server wajen amfani da .py extention sannan kuma ayi running dishi akan command line  Python identation: a wasu programming languages din indentation ana amfani dashine wajen  saukin karanta layukan code amma a python indentation yanada matukar muhimmanci, python  yana amfani da indentation wajen bayyana block of codes Misali: if 5 > 2:  print("biyar tafi girman biyu!") wannan space din kafin in rubuta print function shi ake kirada indentation  take python interpreter zata maida maka da error idan kacire indentation wajen block of codes misali: if 5 > 2: print("biyar tafi girman biyu!")  kunga anan nacire indetation to hakan error zai bayar domin shi indentation yana tafiyane tareda  statement da aka bayar (if 5 > 2:) COMMENT (DAN GAJEREN SHARHI) Me'ake nufi da comment a Python bama Python kadaiba harda sauran wasu pro...

ICT LESSON (2)

Image
  ALFANUN ICT (ADVANTAGES OF ICT) 1)      DUNIYA:  ICT ta mamaye duniya duba da yadda take taka rawa bangarori daban-daban musamman wajen sadarwa. Idan zakayi saqo alokacin da sai kaje gareji ka biya kudin kujera kafin akai maka inda kake bukata, wani lokaci saqonka ya salwanta, amma yanzu kana dakinka sai kashiga Email ko SMS dinka ka tura saqo nan-da-nan sakon ka zai isa inda kake bukatar yaje. 2)      INGANTA SANA’O’I:  Fannin kasuwanci kuwa kullun riba akeci babu qaqqautawa, da taimakon ICT ake qirqiran shafin yanar gizo, zaka tallata hajarka cikin wannan shafin kana gida ko shago wani dan kasar waje zaiga tallarka ya bukaci kayan, ka bashi account number nan take ya biyaka, misali idan ka iya graphics design sai ka bude shafin tallata basirarka, wani zai tura maka hoton sa ka masa design ka turo masa ta whatsApp ko Facebook da sauransu, ya kuma biyaka, alhalin bakusan juna ba amma kunyi harqalla cikin kankanin lokaci. 3)  ...